M.Sh 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku zaɓi waɗansu masu hikima, masu ganewa, da kuma mutanen da ake girmama daga kowace kabilarku, zan kuma sa su a kanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Ku zaɓi masu hikima, da masu ganewa daga cikin kabilanku, waɗanda suka saba da zaman jama'a, ni kuwa in sa su zama shugabanninku!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |