Mika 7:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Kada ku yi farin ciki, ku maƙiyana! Ko da yake na fāɗi, zan tashi. Ko da yake na zauna a cikin duhu, Ubangiji zai zama haskena. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ya maƙiyina, kada ka yi murna a kaina, Gama sa'ad da na fāɗi, zan tashi kuma. Sa'ad da na zauna cikin duhu, Ubangiji zai haskaka ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |