Mika 7:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Wane ne Allah kamar ka, wanda yake yafe zunubi yă kuma gafarta laifofin mutanensa da suka ragu? Ba ka zama mai fushi har abada amma kana marmari ka nuna jinƙai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Akwai wani Allah kamarka, mai yafe mugunta, Mai kawar da laifin ringin gādonsa? Ba ya riƙon fushi har abada, gama shi mai alheri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |