Mika 7:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Al’ummai za su gani su kuma ji kunya, za a kuma ƙwace musu dukan ikonsu. Za su kama bakinsu kunnuwansu kuma za su zama kurame. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Al'umman duniya za su gani, Su kuwa ji kunyar ƙarfinsu duka. Za su sa hannuwansu a baka, Kunnuwansu za su kurmance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |