Mika 4:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Dukan al’ummai za su iya tafiya a cikin sunan allolinsu; mu dai za mu yi tafiya a cikin sunan Ubangiji Allahnmu har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ko da yake al'ummai suna bin gumakansu, Amma mu za mu bi Ubangiji Allahnmu har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |