Mika 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma game da ni, ina cike da iko ta wurin Ruhun Ubangiji da kuma adalci da ƙarfi, don a sanar da Yaƙub laifofinsa, ga Isra’ila kuma zunubinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Amma ni ina cike da iko, Da Ruhun Ubangiji, Da shari'a da ƙarfin hali, Don in sanar wa Yakubu da laifinsa, Isra'ila kuma da zunubinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |