Mika 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Don haka, saboda ku, za a nome Sihiyona kamar gona, Urushalima kuma ta zama tarin juji, tudun haikali kuwa zai zama kurmin ƙayayyuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Saboda ku kuwa za a nome Sihiyona kamar gona, Urushalima kuwa za ta zama tsibin kufai, Dutse inda Haikali yake zai zama kurmi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |