Mika 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka; zan yi tafiya ba takalmi, zan tuɓe, in kuma yi tafiya tsirara. Zan yi kuka kamar dila, in yi baƙin ciki kamar mujiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Mika ya ce, “Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka, Zan tuɓe, in yi tafiya huntu. Zan yi kuka kamar diloli, In yi baƙin ciki kamar jiminai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |