Mattiyu 9:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’ad da Farisiyawa suka ga haka, sai suka tambayi almajiransa suka ce, “Don me malaminku yake ci tare da masu karɓar haraji, da masu zunubi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Da Farisiyawa suka ga haka, sai suka ce wa almajiransa, “Don me malaminku yake ci tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |