Mattiyu 8:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Ya ce musu, “Ku tafi!” Sai suka fita suka shiga cikin aladun, dukan garken kuwa ya gangara a guje daga kan tudun zuwa cikin tafkin aladun kuma suka mutu a cikin ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Ya ce musu, “To, ku je.” Sai suka fita, suka shiga aladen. Sai kuwa duk garken suka rugungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka hallaka a ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |