Mattiyu 6:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Da farko dai, ku nemi mulkin Allah da kuma adalcinsa, za a kuwa ba ku dukan waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Muhimmin abu na farko, sai ku ƙwallafa rai ga al'amuran Mulkin Allah, da kuma adalcinsa, har ma za a ƙara muku dukan waɗannan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |