Mattiyu 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Masu albarka ne waɗanda suke masu ƙulla zumunci, gama za a kira su ’ya’yan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 “Albarka tā tabbata ga masu ƙulla zumunci, domin za a ce da su 'ya'yan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Dawuda ya fita don yă tarye su, ya kuma ce musu, “In kun zo wurina da salama, don ku taimake ni, to, ina a shirye in bar ku ku haɗa kai tare da ni. Amma in kun zo don ku bashe ni ga abokan gābana sa’ad da hannuwana ba su da laifi a rikici, bari Allah na kakanninmu yă duba yă kuma shari’anta ku.”