Mattiyu 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 “Masu albarka ne ku, sa’ad da mutane suke zaginku, suna tsananta muku, suna kuma faɗin kowace irin muguwar magana a kanku saboda ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 “Albarka tā tabbata gare ku sa'ad da mutane suka zage ku, suka tsananta muku, suka kuma ƙaga muku kowace irin mugunta, saboda ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |