Mattiyu 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Tun daga wannan lokaci, Yesu ya fara wa’azi yana cewa, “Ku tuba, gama mulkin sama ya yi kusa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Tun daga lokacin nan, Yesu ya fara wa'azi, yana cewa, “Ku tuba domin Mulkin Sama ya kusato.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |