Mattiyu 3:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Kada ma ku yi tunani a ranku cewa, ‘Ai, Ibrahim ne mahaifinmu.’ Ina gaya muku cewa Allah zai iya tā da ’ya’ya wa Ibrahim daga cikin duwatsun nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Kada kuwa ku ɗauka a ranku cewa, Ibrahim ne ubanku, domin ina gaya muku, Allah yana da ikon ya halitta wa Ibrahim 'ya'ya da duwatsun nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |