Mattiyu 27:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Bisa da kansa kuwa, an kafa rubutun zargin da aka yi masa, da ya ce, Wannan shi ne Yesu Sarkin Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 A daidai kansa aka kafa sanarwar laifinsa cewa, “Wannan shi ne Yesu, Sarkin Yahudawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |