Mattiyu 27:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Bayan sun yi masa ba’a, sai suka tuɓe masa rigar, suka sa masa nasa tufafin. Sai suka tafi da shi, domin su gicciye shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Da suka gama yi masa ba'a, sai suka yaye masa alkyabbar, suka sa masa nasa tufafi, suka tafi da shi su gicciye shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |