Mattiyu 27:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Suka tattofa masa miyau, suka karɓe sandan, suka yi ta ƙwala masa shi a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Suka tattofa masa yau, suka karɓe sandan, suka ƙwala masa a ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ga abin da Ubangiji yana cewa, Mai Fansa da kuma Mai Tsarkin nan na Isra’ila gare shi wanda al’ummai suka rena suka kuma ki, ga bawan masu mulki. “Sarakuna za su gan ka su kuma miƙe tsaye, sarakuna za su gani su kuma rusuna, saboda Ubangiji, wanda yake mai aminci, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, wanda ya zaɓe ka.”