Mattiyu 25:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 “Sa’an nan masu adalci za su amsa masa, su ce, ‘Ubangiji, yaushe muka gan ka da yunwa muka ciyar da kai, ko da ƙishirwa muka ba ka abin sha? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 Sa'an nan ne masu adalci za su amsa masa su ce, ‘Ya Ubangiji, a yaushe muka gan ka da yunwa muka cishe ka, ko kuwa da ƙishirwa muka shayar da kai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |