Mattiyu 25:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 “Maigidansa ya amsa ya ce, ‘Kai mugun bawa, mai ƙyuya! Ashe, ka san cewa ina girbi inda ban yi shuka ba, ina kuma tarawa inda ban yafa iri ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sai ubangijinsa ya amsa masa ya ce, ‘Kai mugun bawa, malalaci! Ashe, ka sani ina girbi inda ba ni na shuka ba, ni kuma mai son banza ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |