Mattiyu 24:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 “Yanzu fa, sai ku koyi wannan darasi daga itacen ɓaure. Da zarar rassansa suka yi taushi ganyayensa kuma suka toho, kun san damina ta kusa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 “Ku yi koyi da itacen ɓaure. Da zarar rassansa sun fara sakuwa, suna toho, kun san damuna ta yi kusa ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |