Mattiyu 22:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma Yesu da yake ya san mugun nufinsu, sai ya ce, “Ku munafukai, don me kuke ƙoƙarin sa mini tarko? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Yesu kuwa domin ya gane muguntarsu, sai ya ce musu, “Don me kuke jarraba ni? Ku munafukai! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |