Mattiyu 15:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Sai almajiransa suka amsa suka ce, “Ina za mu sami isashen burodi a wannan wurin da babu kowa mu ciyar da irin taron nan?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Sai almajiran suka ce masa, “Ina za mu samo gurasa a jeji haka da za ta isa ciyar da ƙasaitaccen taro haka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |