Mattiyu 13:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 “Sai ya ce, ‘Abokin gāba ne ya yi wannan.’ “Bayin suka tambaye shi suka ce, ‘Kana so mu je mu tuttumɓuke su?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Sai ya ce musu, ‘Wani magabci ne ya yi wannan aiki.’ Bayin suka ce masa, ‘To, kana so mu je mu cire mu tara ta?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |