Mattiyu 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma idanunku masu albarka ne domin suna gani, haka ma kunnuwanku domin suna ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 “Albarka tā tabbata ga idanunku domin suna gani, da kuma kunnuwanku domin suna ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |