Mattiyu 13:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Duk wanda yake da shi, za a ƙara masa, zai kuwa samu a yalwace. Duk wanda kuma ba shi da shi, ko ɗan abin da yake da shi ma, za a karɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Domin mai abu akan ƙara wa, har ya yalwata. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai an karɓe masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |