Mattiyu 13:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Almajiran suka zo wurinsa suka tambaye shi, “Me ya sa kake wa mutane magana da misalai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai almajiran suka zo, suka ce masa, “Me ya sa kake musu magana da misalai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |