Mattiyu 12:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Mutumin kirki yakan fito da abubuwa masu kyau daga ajiyar da aka a yi cikinsa, mugun mutum kuwa yakan fito da mugayen abubuwa daga cikin muguntar da aka yi ajiya a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Mutumin kirki kam, ta kyakkyawar taskar zuciya tasa yakan yi abin kirki, mugu kuwa, ta mummunar taskar zuciya tasa yakan yi mugun abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |