Mattiyu 11:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’ad da almajiran Yohanna suke barin wurin, sai Yesu ya fara yi wa taron magana game da Yohanna. “Me kuka je kallo a hamada? Ciyawar da iska take kaɗawa ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sun tafi ke nan, sai Yesu ya fara yi wa taro maganar Yahaya, ya ce, “Kallon me kuka je yi a jeji? Kyauron da iska take kaɗawa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |