Mattiyu 11:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan Yesu ya gama yi wa almajiransa sha biyun nan umarni, sai ya yi gaba daga can don yă koyar yă kuma yi wa’azi a garuruwan Galili. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Da Yesu ya gama yi wa almajiransa sha biyun nan umarni, sai ya ci gaba daga nan domin ya koyar, yă kuma yi wa'azi a garuruwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |