Mattiyu 10:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ku warkar da marasa lafiya, ku tā da matattu, ku tsabtacce kutare, ku kuma fitar da aljanu. A kyauta kuka samu, ku kuma bayar a kyauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ku warkar da marasa lafiya, ku ta da matattu, ku tsarkake kutare, ku kuma fitar da aljannu. Kyauta kuka samu, ku kuma bayar kyauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |