Mattiyu 10:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 “Duk wanda ya bayyana yarda a gare ni a gaban mutane, ni ma zan bayyana yarda a gare shi a gaban Ubana da yake cikin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 “Kowa ya bayyana yarda a gare ni a gaban mutane, ni ma zan bayyana yarda a gare shi a gaban Ubana da yake cikin Sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |