Markus 9:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Da suna saukowa daga dutsen, Yesu ya umarce su kada su gaya wa kowa abin da suka gani, sai bayan Ɗan Mutum ya tashi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Suna cikin gangarowa daga dutsen, sai ya kwaɓe su kada su gaya wa kowa abin da suka gani, sai bayan Ɗan Mutum ya tashi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |