Markus 8:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Sai ya kira taron wurinsa tare da almajiransa ya ce, “Duk wanda zai bi ni, dole yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa yă bi ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Ya kira taron tare da almajiransa, ya ce musu, “Duk mai son bina, sai yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa, yă bi ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |