Markus 5:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ya yi ihu da babbar murya ya ce, “Ina ruwanka da ni Yesu, Ɗan Allah Mafi Ɗaukaka? Ka rantse da Allah cewa ba za ka ba ni azaba ba!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 ya ƙwala ihu ya ce, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Maɗaukaki? Na gama ka da Allah, kada ka yi mini azaba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |