Markus 5:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 ya roƙe shi da gaske ya ce, “Ƙaramar diyata tana bakin mutuwa. In ka yarda, ka zo ka ɗibiya hannunka a kanta, domin ta warke, ta kuma rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 ya roƙe shi da gaske, yana cewa, “'Yata ƙaramar tana bakin mutuwa. Idan dai a ce ka zo ka ɗora mata hannu, sai ta warke ta rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |