Markus 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 A kan tudun da yake nan kusa kuwa, akwai wani babban garken aladu, suna kiwo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 To, wurin nan kuwa da wani babban garken alade na kiwo a gangaren dutsen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma duk ya miƙa hadayar bijimi yana kama da wanda ya kashe mutum, kuma duk wanda ya miƙa ɗan rago, kamar wanda ya karye wuyan kare; duk wanda ya miƙa hadaya ta gari yana kama da wanda ya yi sadakar jinin alade, kuma duk wanda ya ƙone turaren tuni, kamar wanda yake bauta gunki ne. Sun zaɓi hanyoyinsu, rayukansu kuma suna jin daɗin abubuwan banƙyamarsu;