Markus 4:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Waɗansu suka fāɗi a wuri mai duwatsu inda babu ƙasa sosai. Nan da nan, suka tsira domin ƙasar ba zurfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Waɗansu kuma suka faɗa a wuri mai duwatsu inda ba ƙasa da yawa. Nan da nan kuwa suka tsiro saboda rashin zurfin ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |