Markus 4:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Suka tsorata, suka ce wa juna, “Wane ne wannan? Har iska da raƙuman ruwa ma suna masa biyayya!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Sai suka tsorata, matuƙar tsoro, suka ce wa juna, “Wa ke nan kuma, wanda har iska da ruwan teku ma suke yi masa biyayya?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |