Markus 4:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Da yana yafa irin, sai waɗansu suka fāɗi a kan hanya, tsuntsaye suka zo suka cinye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Yana cikin yafa iri, sai waɗansu ƙwayoyi suka faɗa a hanya, tsuntsaye kuma suka zo suka tsince su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |