Markus 4:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda, “ ‘ko sun dinga duba, ba za su taɓa gane ba, kuma ko su dinga ji, ba za su taɓa fahimta ba, in ba haka ba, mai yiwuwa, su tuba, a gafarta musu!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 don gani da ido kam, su gani, amma ba da zuci ba. Ji kuma, su ji, amma ba za su fahimta ba, wai don kada su juyo a yafe musu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |