Markus 3:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Taron yana zaune kewaye da shi, sai suka ce masa, “Mahaifiyarka da ’yan’uwanka suna waje, suna nemanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Tar o kuwa na zaune kewaye da shi, sai suka ce masa, “Ga tsohuwarka da 'yan'uwanka suna nemanka a waje.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |