Markus 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Duk sa’ad da mugayen ruhohi suka gan shi, sai fāɗi a gabansa, su ɗaga murya, su ce, “Kai Ɗan Allah ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Baƙaƙen aljannu kuwa, duk sa'ad da suka gan shi, sai su fāɗi gabansa suna kururuwa, suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |