Markus 2:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Wanne ya fi sauƙi, a ce wa shanyayyen, ‘An gafarta zunubanka,’ ko a ce, ‘Tashi, ɗauki tabarmarka ka yi tafiya’? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Wanne ya fi sauƙi, a ce wa shanyayyen, ‘An gafarta maka zunubanka’, ko kuwa a ce, ‘Tashi ka ɗauki shimfiɗarka ka yi tafiya’? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |