Markus 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “Me ya sa mutumin nan yake magana haka? Yana saɓo! Wane ne zai iya gafarta zunubai, in ba Allah kaɗai ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 suna cewa, “Don me mutumin nan yake faɗar haka? Ai, sāɓo yake! Wa yake da ikon gafarta zunubi banda Allah kaɗai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |