Markus 2:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Da jin wannan, Yesu ya ce musu, “Ai, masu lafiya ba sa bukatar likita, sai dai marasa lafiya. Ban zo domin in kira masu adalci ba, sai dai masu zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Da Yesu ya ji haka, ya ce musu, “Ai, lafiyayyu ba ruwansu da likita, sai dai marasa lafiya. Ba domin in kira masu adalci na zo ba, sai masu zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |