Markus 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Yana cikin tafiya, sai ya ga Lawi, ɗan Alfayus zaune a inda ake karɓar haraji. Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai Lawi ya tashi, ya bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Yana cikin wucewa, sai ya ga Lawi ɗan Halfa a zaune yana aiki a wurin karɓar haraji. Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai ya tashi ya bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |