Markus 13:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 “Ka gaya mana, yaushe waɗannan abubuwa za su faru? Wace alama ce kuma za tă nuna cewa, duk waɗannan suna dab da cikawa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 “Gaya mana yaushe za a yi waɗannan abubuwa? Wace alama kuma za a gani sa'ad da suke shirin aukuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |