Markus 13:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Yana kama da mutumin da zai yi tafiya. Yakan bar gidansa a hannun bayinsa, kowa da nasa aikin da aka sa shi, yă kuma ce wa wanda yake gadin ƙofa, yă yi tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Kamar mutum ne mai tafiya, in ya bar gida ya wakilta yaransa, kowanne da aikinsa, ya kuma umarci mai jiran ƙofa ya zauna a faɗake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |