Markus 13:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Da Yesu yana zaune a kan Dutsen Zaitun da yake ɗaura da haikali, sai Bitrus, Yaƙub, Yohanna da kuma Andarawus, suka tambaye shi a ɓoye, suka ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Yana zaune a kan Dutsen Zaitun wanda yake kallon Haikalin sai Bitrus, da Yakubu, da Yahaya, da Andarawas suka tambaye shi a keɓe suka ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |